*SIRRIN GIDAN SHEHU TIJJANI KUMA DAGA BAKIN SHEHU TIJJANI*
💫
💫
Sirrine Mai Girma da Muka sameshi daga Bakin Shehu Tijjani Na Tasrifin Sunan Allah LADIFU
🌀
Ga Wanda Yake Niman Arziki, Fatahi da Ijaba Na Dukkan wata Bukata da Ta Dameka Kakeso Allah ya baka Sai Kayi Wannan Aikin Kamar Haka:
👇
Zakayi Nafila Raka'a Hudu
Ko wani Raka'a :
Fatiha kafa (1)
Qulhuwallahu kafa 25
🗻⛲
Bayan ka idar sai ka biya
Inna Anzalnahu kafa 7
Wannan Huduban Kafa 7
اللهم الطف بي فإنك بي بصير ولا تعذبني فإنك علي قدير ودبر لي فاني لا احسن التدبير وخذ بيدي اليك وداني بك عليك ولا تحجبني عنك ولا تقطعني بقواطع الذنوب يا غنيا عن التيسير يا من عليه العسير يسير، اشكوا اليك ما لا يخفى عليك"
ALLAHUMMA ALDUF BI FA IN AKA BI BASIRUN, WALA TU AZZIBNI FA INNAKA ALAYYA QADIRUN, WA DABBIR LI FA INNY LA UHSINUTTADBIRA WA KHUZ BIYADY ILAIKI, WA DALLANY BIKA ALAIKA, WALA TAHJUBNY ANKA, WALA TAQDA'A NI BI QAWADI'I ZZUNUBI YA GANIYYAN ANITTAISIRI, YA MAN ALAIHIL ASIRA YASIRUN, ASHKU ILAIKA MA LA YAKHFA ALAIKA"
📒
👇
Sai Ka Biya Sunan Allah " YA LADIFU"
kafa dubu Hudu(4)
Duk idan Kayi kafa dubu sai ka biya wancan Adduan kafa daya(1)
👇
Idan ka gama sai Kayi Salatil Fatihi kafa Goma(10)
Inna Anzalnahu kafa Kafa Daya(1)
Sai ka biya wancan Adduan kafa Daya
💫💫💫💫💫💫
Sharadi:
Idan Zakayi sai Kayi Alola Kuma kasa Tirare
🎐🎐🎐
Wannan Tsaraba ne Ga Dukkan Masoya Shehu Tijjani Daga Maulanmu Sheik Usman Kusfa Zaria
Allah yasa ya Amfanemu Duniya da lahira🤲🏻
👇
(C) Zawiyya Kusfa
No comments:
Post a Comment