*Asrarun Ranar Daya(1) Ga Wata ALMUHARRAM*
*NA FARKO*
||
>Wanda Yayi Wannan Sirrin: Allah zai Wakilta Mala’ika Ya Rika Kore Shaidan daga Gareshi:
>Kuma Allah Zai Taimakeshi Acikin Dukkan Al’amuransa
>Kuma Allah Zai Datar Dashi Wajen Neman Yardan Allah
>Kuma Allah Zai Azurtashi Ya Sawwake masa Rayuwa Da Sauran Dukkan Lamuransa
*
*
YADDA AKEYIN WANNAN SIRRIN:
*
Zakayi Nafila Raka’a Biyu Fatiha Da Ko wani Sura (Ranar Daya Ga watan Muharram)
Idan Ka Idar Sai Kace:
اللهم انت ربي قديمٌ وهذهِ سَنةٌ جَدِيدَة فأسـءَلُكَ منْ خَيْرهَا واعُوذُ بكَ منْ شَرِّها واستكْفيك مؤنها وشغلها يا ذاالجلال والإكرام, اللهم انت الابدي القديم وهذه سنة جديدة اسألك فيها العصمة من الشيطن والعون على هذه النفس الأمارة با السوء والإشتغال بما يقربني إليك زلفى , يا ذاالجلال والإكرام وصلى الله على سيدنا محمدٍ وعلى آ له وصحبه وسلم تسليما
“ALLAHUMMA ANTA RABBY QADIMUN, WAHAZIHI SANATUN JADIDATUN, FA AS’ALUKA MIN KHAIRUHA WA A’UZU BIKA MIN SHARRIHA, WA ASTAKFEEKA MA’UNAHA WA SHUGLAHA YA ZAL JALALI WAL IKRAM, ALLAHUMMA ANTAL ABADIYYUL QADIMU, WA HAZIHI SANATUN JADIDATUN , AS’ALUKA FEEHAL ISMATA MINASHSHAIDANI WAL AUNI ALA HAZIHINNAFSIL AMMARATI BISSU’I WAL ISHTIGALU BIMA YUQARRIBUNY ILAIKA ZULFAH, YA ZALJALALI WAL IKRAM WASALLALLAHU ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WA ALA ALIHI WASAHBIHI WASALLIM TASLEEMA ”
*
*
*NA BIYU*
Duk Wanda Ya Rubta “بسم لله الرحمن لرحيم” Kafa Dari da Goma Sha Uku (113) A wannan Ranar yayi Laya yasa ajikinsa babu Wani Mummunar Abu da Zai sameshi, Allah Zai Kiyayeshi daga Dukkan Sharri
*
*
*NA UKU*
(Duk Wanda Ya Biya Wannan Sirrin A Ranar daya Ga Watan Muharram , Alla Zai Kiyayeshi daga Dukkan Sharri, azzalumai, mahassada Dabbobi da Mutane)
>> Zaka Biya Ayatil Kursi Kafa 360 amma ko wani Daya da Basmala idan ka Gama Sai Kace:
“ALLAHUMMA YA MUHAWWILUL AHWALI HAWWIL HALANA ILA AHSANIL AHWALI BI HAULIKA WA QUWWATIKA YA AZIZU YA MUTA’ALI WASALLALLAHU ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WA ALA ALIHI WASABIHI WASALLIM”
“اللهم يا محول الأحوال حول حالنا إلى أحسن الأحوال بحولك وقوتك يا عزيز يا متعال وصلى الله غلى سيدن محمد وعلى آله وصحبه وسلم”
*
*
Allah Ya taimaka mana ya bamu ikon Aikatawa Alfarman Annabi Muhammadu SAW
*
................................
(c ) Zawiyya Kusfa
No comments:
Post a Comment