* AZUMIN RANAR ASHURA”A* daga Zawiyyah Kusfah.
************
Ranar Ashura itace Ranar Goma Ga watan Almuharram
Sirrin Da Mutum Yake Samu Idan Yayi Azumin Ranan Ashura:
Daga Sayyada Aisha r.a: Annabi Yace : Duk Wanda RananYayi Azumin Ranar Ashura’a
> *Allah Zaisa Arubuta masa Ladan:*
> Aikin Hajji Dubu
> Ladan Umra Dubu
> Ladan Shahidai Dubu
> Allah Zaisa Abaka Lada Cikin Duniya
> Kuma Za’’a baka Ladan ka Y’anta Bayi Dubu Daga cikin Zuri’ar Annabi Isma’il
> Kuma Allah Zaisa A gina maka Aljanna Mai Sasa Dubu Saba’in
> Kuma Allah Zai Haramta Jikinka Daga Shiga Cikin Wuta.
> Kuma Za’a Baka Ladan Ibadun Mala’iku dubu goma.
Duka Wannan Darajan Da Martabobin Za’a Baka ne Saboda Kayi Azumin Rana Daya Na Ashura’a
Sannan Akwai wata Mata A gidan Aljanna Kyakkyawace, babu mai Samunta sai wanda yayi Azumin Ranar Ashura.
Yan Uwa Mu daure Muyi Wannan Azumi Domin Kwasan Wannan Falala Da Rahama
© Zawiyya Kusf
No comments:
Post a Comment